Manta mutuwa na kawo son rayuwa

0
1389

MANTA mutuwa na kawo son rayuwa da jin daɗin duniya da son tara abin duniya ko ɓarnata su da Ƙin bin umarnin Allah da Ƙin damuwa da hukuncin Allah da saɓon Allah da Ƙin tuba ko Ƙin ibada da Ƙin masu ibada da Ƙin zaman lafiya da rashin lafiya da rowa da Ƙarancin rayuwa a duniya, da Ƙin Allah da Manzon Allah da masu ilimantar da mutane addini da lahira. Wanda duk ka Ƙi da wuya ya rasa Ƙin ka, kuma in ya Ƙi ka akasinsa ne zai zama naka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here