Mata Yan Shi\’a Sun Bayyana Korafinsu

0
1574

KUNGIYAR mata mabiya addinin shi\’a da me garin Kaduna sun yi taron gangami a cibiyar yan jarida reshen jahar Kaduna suna bayyana korafinsu Na a Dakar masu mambobinsu da suka hadar da mazaje da kuma yayansu da Duke a hannun jami\’an tsaro.

Yayan kungiyar sun zo cibiyar dauke da kwalaye masu rubutun asaki Malam Ibrahim Yakoob El-zakzaky domin Lamar yadda suka CE rike shi zalunci ne.

Sun bayyana wa manema labarai cewa an kashe masu mutane kuma ana ci gaba da rikevwadansu a hannun jami\’an tsaro don haka suke bayyana rashin jin dadinsu da irin wadannan korafe korafen da suka fayyace.
\”Ko kwanan baya a garin kaduna sai da aka samu matsala lokacin dada wasu yan shi a suka fito domin bayyana rashin jin dadinsu cikin garin Kaduna amma aka kashe su ba tare da la\’akari da bin doka ko ka\’ida ba Wanda hakan\”.

Ita dai wannan takaddama ta samo asali me run a lokacin da yayan kungiyar shi\’ar suka tsare hanyar da shugaban sojoji zai wuce a daidai bakin Husainiyya a garin zariya da me jahar Kaduna.
A wata sabuwa kuma ma\’aikatan wuccin gadi da suka yi aiki da hukumar PHCN a shiyyar Kaduna sun rife kofar Shiva kamfanin da ke Kaduna suna bayyana korafinsu game da iron yadda kamfanin ya kasa biyansu kudin da suka yi mass aiki run kafin a sayar was da yan kasuwa.
A bisa dukkan alamu dai wannan tayar da kayar baya da dubban ma aikatan wuccin gadin suke yi ya hargitsa lamura a kamfanin baki daya soboda ya zuwa lokacin hada wannan rahoto babu shiga ba fita musamman ga ma aikatan da kuma kwastomomin da suke zuwa domin sayen ko biyan katin mitar da suke amfani da su a cikin gidajensum
Imrana Abdullahi Saga Kaduna

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here