A kalla mutane miliyan 9 me ake saran za su hadu a cikin garin Abuja domin nuns goyon baya ga shugaban kasa a kan irin aikin da yake yi na yaki da wadanda suka kwashe dukiyar kasar nan sauran yan kasa kuma suna yin hamma sakamakon talaucin da suke ciki.
A saboda haka ne ake bukatar jama a lallai su ci gaba da aikin da suke yi na addu\’o\’in samun ciyar da kasa gaba.
Kuma ana bukatar jama a su ci gaba da bayyana ra ayinsu danga ne da hakan.
Imrana Abdullahi a kaduna