Lambobin Da Za A Tuntubi Jami\’An Tsaro A Jahar Kaduna

0
1245

A kokarin gwamnatin Jahar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El-Rufa\’i, take yi na ganin an yi maganin batagari da suke haifar da matsalolin rashin tsaro gwamnatin ta samar da lambobin da za a iya tuntubarsu cikin sauri.

Wadannan lambobi sun fito ne daga wajen mai ba gwamna kahar Kaduna shawara a kan harkokin yada labarai mista Samuel Aruwan kuma lambobin ga su nan kamar haka.

08081708671, 08064810676 and 08050366625.

Don Allah ku bayar da gudunmawarku domin a samu a ciyar da Jahar kaduna da kuma kasa baki daya gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here