Za A Yi Taron Tunawa Da Sardauna Saboda Ayyukansa

0
1427

Cibiyar tunawa da Marigayi SA Ahmadu Bello,sardaunan Sakkwato kuma firimiyan jahar AREWA tavshiya gagarumin Caron tunawa da ayyukan da ya gudanar wanda suka SA yankin ya yi five a fading duniya.
Kamar yadda manajan daraktan cibiyar Dakota Shetima Aji AliAli,kuma shugaban kwamitin shirya taron ya shaidawa manema labarai a kaduna ce wa sun shirya taron ne domin tunawa da irin ayyukan da marigayin ya aiwatar a lokacin rayuwarsa.
Bayan shekaru Hamsin da rsuwarsa har yanzu muna nan muna ganin irin ayyukan da Sa Ahmadu Bello ya aiwatar da suka sa yankin samun ci gaban da yabyi suna a duk fadin duniya baki daya.
\”Hakika ya zama wajibi bayan shekaru Hamsun da rasuwarsa my tuna da shi tarebda ayyukan da ya gudanar wanda hakan yaba yankin damar samun ci gaba gagarumi.
Ya ciga da cewa zamu kai ziyara wurare daban daban musamman inda za a dauko yara yan makaranta domin su gani da idanunsu irin aikin da ya aiwatar a tsawon rayuwarsa
Kuma an shirya kamfanin wallafa jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo za su samar da sabon budun jaridar na musamman domin cikar marigayin shekaru Hamsin a cikin kabri wato a ranar 15 ga wannan watan na janairu da muke ciki
India za a iya tunawa an kashe babban gwarzon he Wanda ya shahara sakamakon aikinsa NA cigar da NASA gaba son haka aka hadu domin yin gangamin tunawa da shi da kuma fadakar dabwadndabke tasowa su San ko wanene Sardaunan Sakkwato.
Lamar yadda Iowa ya SSANITARYANI shi ne ya samar da kamfanin buga jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi KwaboKwabo,Wanda ake saran shugaban NASA Muhammad Buhari zai so garin kaduna domin kaddamar da wannan babbar jarida da aka yi yakin basasa da it a amma a yanzu ta Shiva cikin wani Hana yi na takaici.
Shi he kuma ya Samar da gidan rediyon tarayya da kuma kamfanin yin kasuwanci domin bunkasa yankin arewavda NASA baki days da ake kira NNDC San kuma filing na ABS da me kaduna da jami\’ar Ahmadu Bello Zariya so makarantar kimiyya da fasaha ta kaduna da dai sauran abubuwa da damage.
Ana kuma saran muhimman mutane a ciki da wajen Najeriya tare da manyan masana za su halarci wannan taro da ake saran daga shi al\’amura za su dauki sahun dai daita a kasa baki daya musamman ganin cewa idan Arewa ta yi tari kasar baki days sai ta kama mura.
Kuma wani babban al\’amari shi he yankin Areas shi he yafi kowane yanki yawan jama\’a amma duk da cewa yawan mutane arziki ne yankin shi ne koma baya musamman a fannin tattalin arziki da kuma yawan ma\’aikatan gwamnatin tarayya,don haka ake fatarvsamun canji.
Imrana Abdullahi Daga Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here