Gobara Ta Halaka wani mutu Da Yayansa

0
1262

Rabo Haladu Daga Kaduna Gobara ta kashe mutum shida iyalan gida
daya a wata unguwa a jihar Gombe
Gobarar — wacce ta auku a cikin dare a ranar
Talata — ta kashe mai gidan da matarsa mai
ciki da \’ya\’yansu hudu a unguwar inji Ahamed Audu dake ofishin yansanda na Alkahira a jihar Gombe.
Yace yarinya \’yar shekaru biyar ce kawai ta tsira.
\’Yan sanda sun soma gudanar da bincike kan
musabbabin gobarar.
A lokacin hunturu ana yawaita samu gobara
lamarin da ke janyo asarar rayuka da
dukiyoyi masu yawan gaske.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here