efcc ta rufe majalisar dokokin jahar borno

0
1387

A wani al\’amari mai kama da almara da ke faruwa a jahar Borno shi iron yadda hukumar Yaki da masu cin hanci da karbar rashawa EFCC ta kafa shingenta domin gudanar da aiki a majalisar dokokin jahar borno fa me arewacin tarayyar Najeriya.
A bisa bayanai da majiyar mu ke bayarwa ta tabbatar mana da cewa shugaban APC na jahar Ali Dalori, na tsare a gida yayinda kwamishinoni suka shiga buya.
Koda yake an ce gwamnan tuni ya bar Abuja domin isa jahar tasa cikin gaggawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here