babu rahoton cutar lassa a jahar kaduna

0
1625

Kwamishinan kula da harkokin lagiya a jahar kaduna Furofesa Androw Nok, ne ya bayyana hakan a garin kaduna.

Androw Nok,ya ce koda yake an samu rahoton da har sai da aka duba sannan kuma aka je dakin gwaje gwajen gwamnati inda daga baya aka gane lamarin ba shi da nasaba da cutar lassa don haka ba a samu cutar ba.

Kamar dai yadda duniya ta shaida jahar kaduna na da sahihai kuma ingantattun kayan kula da lafiya da aka sansu a duk fadin duniya.
Sai dai kamar yadda wani masanin harkokin lafiya Dakta Ado Zakari,ya bayyana cewa lallai babu shakka za a iya samun cutar ta hanyar shakar iska domin idan aka samu kasa ko muhalli sun gurbace sakamakon cutar lassa to za a iyasamun matsalar yaduwar cutar ta hanyar iska.
Ya kuma CE da akwai ainihin iron berayen da Duke yada cutar lassa da sunan \”lassa din ya samo asali daga sunan garin da aka fara gano cutar a wani gari a arewacin najeriya ta gabas\”.
Sai dai Ado Zakari,ya tabbatar da cewa ana saran samun sakamakon gwajin da aka kai domin San in matsalar da ake tsammani a jahar saboda an kai lamarin a wurin gwaji na Abuja.
Kwamishinan lafiya Andrew nok,ya shawarci daukacin jama a da su gujewa beta baki daya domin tsira da lafiya,musamman idan an tsaftace muhalli Lamar yadda ya dace.
Ya CE berate fa suna Neman wurin da za su rayu me don\’t haka zai iya bark daji ya shigo gari Wanda lamarin abu me mai sauki idan aka duba rayuwar Berate.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here