Aliyu yusuf ya sara ransa a makarantar capital ta kaduna

0
1802

Sakamakon ayyukan tsageru da suke fadawa cikin makarantar capital da ke cikin garin kaduna suna aikata ta asa lamarin ya haifar da rasa ran wani mai suna Aliyu Yusuf.
Lamar dai yadda bayanai Duke nuna shi ALIYU Yusuf,ya rasa ransa be sakamakon irirn yadda wadannan bats garin ke kokarin shigowa cikin makarantar ko ta halin kaka,wanda kuma hakan ba bakon abu bane saboda an sha samun matsaloli irin haka a ciki da wajen makarantar,lamarin da ya haifar da sai mutu koda dalibi ne ya bayar da shaidar shi dan makaranta ne kafin ya shiga cikin maiarantar.
A don haka ne wata mata mai suna Hajiya Rabi Musa Saulawa,tayi kira ga gwamnati da ta kara daukar matakan tsaro a kan irin shirin kula da tsaron da ake da shi a can baya domin gujewa ayyukan wadanda ake bayyanawa da cewa yan ta adi ne masu neman fansa ko aikata aika aika a tsarin rukunin kungiya.
I dan dai za a iya tunawa irin wannan matsaloli da samuwa a can baya lokaci lokaci musamman a unguwannin da ke cikin garin kaduna inda ake yi wa lamarin da lakabin masu shara ko yan sara suka.
Kuma kamar yadda ake gani wannan gwamnatin da ke karkashin jagorancin APC ta sha yin alwashin yinmaganin irin wadannan abubuwan da ke barazana da tsaro da kuma ci gaban kasa tare da jama arta baki daya.

Imrana Abdullahi Daga Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here