Sanata Shehu Sani zai biya kudin asibitin yaron da ya rasa idanunsa

0
1413

Imrana Abdullahi Daga Kaduna
Sanata mai wakiltar kaduna ta tsakiya Shehu Sani,ya yi alkawarin biyan kudin maganin yaron da aka kwakulewa idanu a garin Zariya.

Shi dai wannan yaron da me da karancin shekaru a duniya a tsinci Kansas be a cikin wannan akubar ta rasa ido run bayan da wadansu marasa imani da ake zargin yan kungiyar asiri me suka save shi.

Sakamakon hakan be yasa sanata Shehu Sani,Wanda duk duniya ta San dan fafutukar kare hakkin bil Adams me ya yi tafiyayya zuwa asibitin koyarwa da me shika zariya domin yin jaje ga iyayen yaron.

Lamar yadda rahotanni suka ruwaito\”hakika na ga abin all ajabi na kuma zubar da hawaye domin Lamar yadda naga yaron hakika akwai abin tausayi kwarai,don haka na gaya wa likitan da ya bincika wane asibiti me a duk duniya za su iya yi wa yaron nan magani zan biya kudin\”.
A ta bakin urban yaron ya CE akwai kungiyoyin taimako da dams,gwamnatin kaduna da mai martaba sarkin zazzau duk sun CE za su biya domin a samawa wannan YARO lafiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here