Imrana Abdullahi, Daga Kaduna.
SAKAMAKON karshe na zaben cike gurbi mai wakiltar al\’ummar karamar hukumar Lere.
APC 17672 Idris Gatari
PDP 10772 Mato Dogara
Yawan yan majalisar jaha a matakin Jahar Kaduna.
APC 28
PDP 6
\’Yan majalisar Wakilai.
APC 11
PDP 5
\’Yan majalisar Dattawa.
APC 2
PDP 1
Shugabannin kananan hukumomi 23 a Jahar Kaduna.
APC ba ta da ko daya
PDP ba ta da ko days