Labarai da dumi duminsa na bayanin cewa wani abu mai karfin gaske da ke kama da tashin Bam ya auku a wani ofishin \’yan sanda na yanki a Jahar Adamawa.
Wasu shaidun gani da ido sun shaida wa wakilinmu cewa wannan abu da ya fashe babu shakka shi dai a saninsu ya yi ka da Bam.
Ya zuwa lokacin rubuta wannan labarin babu wani bayanin ko akwai wanda ya rasa ransa
Imrana Abdullahi kaduna