\’Yan kasuwar Singa sun koma shagunansu

0
1787

Rabo Haladu Daga Kaduna

Wasu daga cikin masu shaguna a kasuwar
Singer da ke Kano sun koma kasuwar
domin ci gaba da harkokinsu, bayan
gobarar da suka yi.
Yawanci su suka gyara shagunan nasu ba tare
da jiran alkawarin taimakon da gwamnati da
\’yan siyasa suka yi musu ba.
\’Yan kasuwar dai sun ce sun yi asara ta a kalla
naira biliyan biyu sakamakon gobarar.
A ranar 18 ga watan Fabrairun 2016 ne aka
wayi gari kasuwar ta kama da wuta tun da
asubahin ranar.
Sai dai \’yankasuwar sunce baza su jira alkawarun da gwamnati da \’yansiyasa sukayi musuba domin basu san ranar da za,a kawo musuba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here