

A ranar da aka bude kasuwar duniyar kasa da kasa da ke Kaduna a unguwar Rigachikun kan titin Zariya zuwa Kaduna ministar kula da harkokin masana\’antu,zuba jari da kuma harkokin saye da sayarwa ta tarayyar Najeriya ce ta bude kasuwar ga labari nan a cikin hotuna kamar yadda wakilinmu Bashir Dolas ya aiko mana da hotunan.