Imrana Abdullahi Daga Kaduna
Labaran da suke fitowa daga fadar shugaban kasa na bayanin cewa ministan kasa a ma\’aikatar Mai Mista Ibe Kachuku ya shaida wa manema labarai a fadar shugaban kasa cewa za\’a rika sayar da mai kan farashin Naira 145 a duk Lita daya.
Sauran bayani zamu kawo maku shi nan gaba kadan……..