Uwa ta yanka ɗanta a Damaturu

0
1304

 

Rabo Haladu Daga Kaduna

WATA mace ta yanke kan jaririnta da wuka ta kuma binne a ramin da ta tona a cikin
gidanta, a Damaturu, babban birnin jihar Yobe.
rundunar \’yan sandan jihar sun tabbatar da aukuwar hakan.
Wani mazaunin birnin,  Damaturu wanda kuma yana daga cikin wadanda suka karbe
wukar da ke hannun matar, ya shaidawa manema labarai  yadda al\’amarin ya faru.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here