Imrana Abdullahi Daga Kaduna
Sakamakom kokarin da Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya SHEHU Sani, yake yi Na ganin KAWO karshen matsalar wutar Lantarki a halin yanzu ya dukufa wajen rabon Na\’urar bayar da hasken wuta ga jama\’ar mazabarsa.
Sakamakon wannan kokarin mutanen garuruwa da unguwannin Kaduna ta tsakiya San bsaidarks, sun kuma had a da Na garin RIGASA, marabar JOS da Kuriga inda ta yin San barka.
Wannan kokarin ne yasa wadansu mutane ke kiransa da mai Lantarki wato Sanata SHEHU Sani, mai Lantarkin KAWO sauki.