Turawa Sun kirkiri Motar Gilashi

0
1639

 

DOMIN Turawan duniya su nunawa duniya irin ci gaban da suka yi shi ne suka yi kokarin kirkirar motar Gilashi wadda idan mutum yana cikinta za\’a iya ganinsa da kuma dukkan abubuwan da suke cikin motar za\’a iya ganinsu,sabanin irin yadda lamarin yake ta yadda ake yin mota mai jikin karfe kuma wadda harsashi ba zai iya fasawa ba, za dai ku iya ganin wannan mota a cikin hoto da direbanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here