Labarai da dumi duminsu..
Imrana Abdullahi Daga Kaduna
Bayanan da suka fito daga kamfanin dillancin labarai na Reuters na cewa sojojin kasar sun ce sun yi juyin mulki inda suka kwace ragamar mulkin kasar.
Ku jira mu nan gaba domin jin Karin bayani.