M.I Abdullahi Daga Kaduna
A kalla mutane dubu Bakwai ne a halin yanzu suka shiga hannu bisa zargin da ake yi masu na masu hannu a cikin lamarin.
Shugaban kasar Turkiyya ya kuma bayyana cewa hatta malaman jami\’a ma a kasar suna da hannu a lamarin wanda ya fito fili balo balo ya bayyanawa malaman.
Indai za\’a iya tunawa shugaban na Turkiyya ya kira yan juyin mulkin da cewa wadansu kwayoyin cutar da ya kamata ayi magininsu.
Ya kuma cewa Malaman na jami\’a cewa suna goyon bayan makiyinsa tare da kasar baki data wanda a halin yanzu yake zaune a kasar Amurka.