Rabo Haladu Daga Kaduna
INJINIYA Mu\’azu Abdullahi ya nuna jin dadinsa ga al\’ummar jihar Kano mazauna yankin da ake kira fam centre Sabo da goyan baya da suke nunawaa kamfanin gina titi na forest dake aiki yanzu haka ayanki badare ba rana kano, domin sucika alkawarin da suka daukar wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje naganin cewa sunkammala aikin akan lokacin da aka ba su.
Injinniya Mu,azu ya ce gwamnatin jihar Kano tana duk mai yiwuwa domin taga cewa ta sauke nauyin da ta daukarwa kanta.
Acigaban rahotanmu munsami tattaunawa da al,ummar yankin sunnuna gamsuwarsu game da irin kokarin da gwamnan yakeyi na samawa jihar abubuwan more rayiwa haka kuma wani mazaunin yankin mai suna Alhaji Gambo Ibrahim yace wannan hanya da akeyi zata taimaka gaya wajan cigar da yankin gaba ya ce Sabo da dadamuna wajan baya biyuwa Kuma bahanyar wucewar ruwa da dadamuna yankin cin ruwa yakeyi
Akarshe injinniya Mu,azu Abdullahi yaja hankalin Al,ummar yankin dasu ji tsoran Allah sugoyawa gwamnati baya ta wajan kula da a yukan da ake gudanarwa a duk fading jihar ta Kano.