Jiya Aka Yi Taron Sarakuna Da Gwamnonin Arewa

0
953

A Kaduna ranar Litinin 23 ga watan daya 2017 hadin gwiwar Sarakunan gargajiya da masu rike da sarautar cif cif da Gwamnonin arewacin tarayyar Najeriya na taron ganin yadda yankin zai ci gaba.

Shi dai wannan taron ana yin sane domin lalubo hanyoyin da za a ciyar da yankin gaba.

Gada gwamnonin da suka halarta sun hada da shugaban kungiyar gwamnonin arewa Alhaji Kashim Shetima, Kano,Katsina,Zamfara,Kano,Jigawa,Taraba,Kebbi da mai masaukin baki na Kaduna.
Sai kuma a bangaren sarakuna da suka hada Mai alfarma sarkin musulmi,Kano,Borno,Zazzau,Gwandu da kuma sauran cif cif da dama.

Sun dai yi zaman ne a gidan gwamnatin Jihar Kaduna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here