\’YAN SANDAN KADUNA SUN KAMA WASU MUTANE 3 DA AKE ZARGI DA KASHE FULANI

0
679

Daga Usman Nasidi

HUKUMAR \’yan sanda a jihar Kaduna sun kama wasu mutane da suka kashe Fulani a ranar Asabar.
Kwamishiona \’yan sanda na jihar, Agyole Abeh yana gaya wa manema labari cewa, an kashe Fulani ne a ranar 11 ga watan Maris a Unguwan Luka na karamar hukumar Jema’a a jihar Kaduna.
Yadda ya fada, \’yan Fulani suna yawo da shanuke su sannan mutane 3 suka kewaya su kuma suka kashe su. Ance sun riga sun amsa laifi su a hannu hukumar yan sanda za kuma ke su kotu nan kusa.
Kwamishiona yan sandan ya roki mutane su rungume lafiya a duk arka rayuwar su tun da zaman lafiya ta fara dawo jihar Kaduna.
Ya kuma bada shawara akan zaman lafiya da yan sanda sun yi niyar ba kowa da kowa ƙam ƙam yadda ya kamata kowani adini ko kabila su.
Ya ce: \”Ina son kara tabattar muku cewar, za mu fitar da masu aikata laififuka a wannan jihar.\”

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here