KOTU TA BADA UMURNIN GARKAME MATAR TSOHON MINISTA BALA MUHAMMAD A KUJE

0
723
Daga Usman Nasidi
A jiya Laraba 10 ga watan Mayu ne wata babbar kotu dake zamanta a babban birnin tarayya ta umarci a daure mata tsohon ministan babban birnin tarayya Bala Mohammed a gidan yarin Kuje, kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Umarnin kotun ya biyo bayan shigar da karar tsohon ministan da hukumar yaki da cin hanci da almundahana, EFCC tayi ne gaban kotun kan tuhumarsa da take yi da karkatar da kudaden al’umma tare da cin amanar kasa.
EFCC ta gurfanar da Bala Muhammed ne kan badakalar amsan cin hanci na naira miliyan 500 yayin dayake rike mukamin ministan babban birnin tarayya Abuja.
EFCC na tuhumarsa kan rashin bayyana kadarorin da suke karkashin mallakinsa, sai dai Bala Muhammed ya musanta zarge zargen da EFCC ke yi masa.
Bayan sauraron bangaren lauyoyin EFCC dana tsohon ministan, sai alkali mai shari’a Abubakar Talba ya dage sauraron karar zuwa 12 ga watan Mayu don yanke hukunci kan bukatar bada beli da Bala Muhammed yayi.
Amma kafin zuwan ranar cigaba da sauraren karar, mai shari’a Talba ya umarci da a daure masa tsohon minista Bala Muhammed a gidan mari dake Kuje, a babban birnin tarayya Abuja.
Daga Usman Nasidi
A ranar larabar nan 10 ga watan Mayu ne wata babbar kotu dake zamanta a babban birnin tarayya ta umarci a daure mata tsohon ministan babban birnin tarayya Bala Mohammed a gidan yarin Kuje, kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Umarnin kotun ya biyo bayan shigar da karar tsohon ministan da hukumar yaki da cin hanci da almundahana, EFCC tayi ne gaban kotun kan tuhumarsa da take yi da karkatar da kudaden al’umma tare da cin amanar kasa.
EFCC ta gurfanar da Bala Muhammed ne kan badakalar amsan cin hanci na naira miliyan 500 yayin dayake rike mukamin ministan babban birnin tarayya Abuja.
EFCC na tuhumarsa kan rashin bayyana kadarorin da suke karkashin mallakinsa, sai dai Bala Muhammed ya musanta zarge zargen da EFCC ke yi masa.
Bayan sauraron bangaren lauyoyin EFCC dana tsohon ministan, sai alkali mai shari’a Abubakar Talba ya dage sauraron karar zuwa 12 ga watan Mayu don yanke hukunci kan bukatar bada beli da Bala Muhammed yayi.
Amma kafin zuwan ranar cigaba da sauraren karar, mai shari’a Talba ya umarci da a daure masa tsohon minista Bala Muhammed a gidan mari dake Kuje, a babban birnin tarayya Abuja.
Daga Usman Nasidi
A jiya Laraba 10 ga watan Mayu ne wata babbar kotu da ke zamanta a babban birnin tarayya ta umarci a daure matar tsohon ministan babban birnin tarayya Bala Mohammed a gidan yarin Kuje, kamar yadda Premium Times ta ruwaito.
Umarnin kotun ya biyo bayan shigar da karar tsohon ministan da hukumar yaki da cin hanci da almundahana, EFCC tayi ne gaban kotun kan tuhumarsa da take yi da karkatar da kudaden al’umma tare da cin amanar kasa.
EFCC ta gurfanar da Bala Muhammed ne kan badakalar amsar cin hanci na Naira Miliyan 500 yayin da yake rike mukamin ministan babban birnin tarayya Abuja.
EFCC na tuhumarsa kan rashin bayyana kadarorin da suke karkashin mallakinsa, sai dai Bala Muhammed ya musanta zarge-zargen da EFCC ke yi masa.
Bayan sauraron bangaren lauyoyin EFCC dana tsohon ministan, sai alkali mai shari’a Abubakar Talba ya dage sauraron karar zuwa 12 ga watan Mayu don yanke hukunci kan bukatar bada beli da Bala Muhammed ya yi.
Amma kafin zuwan ranar ci gaba da sauraren karar, mai shari’a Talba ya umarci da a daure masa tsohon minista Bala Muhammed a gidan yari da ke Kuje, a babban birnin tarayya Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here