Dubun Mai Satar Jarirai Ta Cika

0
1089

Mustapha Imrana Abdullahi, Daga Kaduna

KAMAR dai yadda \’yan iya magana kan ce kwana dubu ta barawo rana daya ta mai kaya don haka kamar yadda kuke gani a wannan hoton wani mutum ne da dubunsa ta cika mai yin shigar mata ya tafi asibiti yana satar jarirai.

Kamar yadda majiyarmu ta shaida mana cewa idan ya saci jariran yakan fitar da zuciya,hanta da al\’aura da dai sauran abubuwan da yake bukata.
Ko wannan jaririn da ke hannunsa a cikin hoton nan a gidan suna ya sace shi.
Amma lokacin da ya je wani gidan suna da shigarsa ta mata bayan ya saci jaririn sai dubunsa ta cika duk da ya kashe shi.
Fata Allah ya yi wa jama\’ar Annabi tsari daga irin wadannan mutane.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here