Hotunan da Wakilin Gaskiya Ta Fi Kwabo ya kalato mana a wurin hadarin kenan.
Godiya ga Allah SWT da ya ci gaba da tona asirin duk wani da baya son dorewar zaman lafiya a Jihar Kaduna da tarayyar Najeriya kwata.
Sannan godiya ga DCC Salisu Galadunchi Katsina da tawagarsa ta hukumar kiyaye hadarurruka wato, FRSC.
Godiya sosai
Edita Zubair Abdullahi Sada.