Uncategorized Muna Taya Ku Murnar Cika Shekara Lafiya By admin - June 5, 2017 0 747 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Filin Allah Ya Raya Dukanmu iyayenku tare da \’yan uwa da abokan arziki muna taya ku murnar cika shekara lafiya. Allah ya raya ku cikin Musulunci, amin. Khadija da Fatima, \’ya\’yan Zakariya\’u Gangariya kenan.