Zubairu A Sada
Suleiman Haruna, Daraktan Yada labarai na Uwargidan shugaban kasa, Fadar Shugaban Kasa, Abuja shi ne ya aiko mana da hutunan.
A nan ana iya ganin daya daga cikin mai gabatar da laccar zaune kusa da babbar bakuwa ta musamman, kuma uwarggidan shugaban kasa, Hajiya A\’isha Buhari.