Saudiyya Ta Kakaba Wa Mashaya Sigari Haraji Mai Tsanani

0
882

Mustapha Imrana Abdullahi

A bisa dukkan alamu mashaya taba sigari za su dandana kudarsu sakamakon harajin da hukumomin kasar Saudiyya suka zuba wa taba da lemun kwalba.
Tun da dadewa dai \’yan kasar Saudiyya ba sa biyan kudin harajin kuma ga tallafin mai da suke samu.
Amma a kokarin gwamnatin Saudiyya a yanzu sun na garin ta dai dai ta ginin faduwar mai ya sa a dole sai sun saka wa \’yan kasar harajin.
Kowane sako hakan zai aika wa dimbin mutanen kasar musamman masu ganin ba a yi komai ba a Nijeriya saboda matsanancin rashin kudin da gwamnati mai ci a yanzu take fama da shi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here