Shugaban PDP Sanata Makarfi Ya Tsallake Rijiya Da Baya

0
787

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna

A wata sanarwar da mai magana da yawun jam\’iyyar PDP na kasa Dayo Adeyeye, ya bayyana cewa ayarin motocin da shugaban PDP na kasa yake tafiya da su ya samu hadari ne kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sai dai sanarwar ba ta fadi lokacin da lamarin ya faru ba, amma dai ayarin na Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya samu hadari ne kuma a yanzu wasu daga cikin su sun samu raunuka ba masu tsanani ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here