Nan hutunan masu garkuwa da mutane ne su 32 da jami\’an \’yan sanda suka yi nasarar cafkewa, wadannan \’yan ta\’adda sun addabi jama\’a musamman a hanyar nan ta Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja. Mustapha Imrana Abdullahi ya aiko mana da hotunan.