BAYAN an kwashe shekaru uku ana cigiyar wani yaro da ne ga mai taimaka wa Gwamnan Jihar Katsina kan harkokin ilimin \’ya\’ya mata Hajiya Binta Sada a yanzu yaro ya bayyana.
Kamar yadda muka samu labarin wani dan uwan yaron ne ya gano shi a kan Titin Legas yana gararanba.
Mustapha Imrana ne ya aiko da hoton