JAMI\’AR BAYERO TA KORI WASU DALIBANTA 17 DON RASHIN CIKA KA\’IDA

0
850
Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna
SAKAMAKON samun wadansu daliban da hukumar gudanarwar jami’ar Bayero da ke Kano ta amince da korar wasu dalibai su 17 saboda samun su da rashin cika ka\’idar shiga makarantar.
Haka kuma an wanke wasu dalibai uku saboda an gaza samun su da laifi.
Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da ke dauke da sa hannun shugaba  da kuma sakatariyar kwamitin  zartarwar na jami’ar da ke lura da cika sharudan cancantar shiga jami’ar.
Sanarwar ta bayyana daliban da aka kora kamar haka:
1. Yahaya Shu\’aibu Muhammad
2. Khadija Ibrahim
3. Yusuf Usman Abdullahi
4. Mansura Muhammad Danjuma
5. Sumayya Sa\’id Ismail
6. Ado Auwalu Malam
7. Aliyu Musa
8. Aminu Muhammad Usman
9. Ibrahim Aminu Dahiru
10. Surajo Ahmad Adamu
11. Aliyu Haruna
12. Nuruddeen Yunusa Kuta
13. Anas Abdullahi Muhammad
14. Nusaiba Ado Gwarjo
15. Idris Kawuwa
16. Saidu Araga Ahmed
17. Rafatu Abdulkareem
 \”Dalibai uku Abdulmajid Sale, Mahmud Danladi da Yusuf Abdulmateen, an wanke su daga laifi bayan da kwamitin ya gaza gano kuskure a takardun na shiga makarantar,” kamar yadda sanarwar ta bayyana.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here