An Kama Wani Fasto Da Sassan Jikin Mutum

0
925

MUSA MUHAMMAD KUTAMA Daga Kalaba

‘YAN sanda a Kuros Riba sun kama Babban limamin cocin wato  General Overseer” wanda shi ne mai cibiyar wata majami,a itama mai suna   Royal God’s Commandment Ministry, da ke lamba  3 , layin Okon Edak yankin unguwar  Atamunu,karamar hukumar Kalaba ta kudu , Jihar Kuros Riba   Rabaran Tony Obo ,tare da wasu makarabansa 6. sakamakon zarginsa da yin tsafi da sassan jikin dan Adam a majami’ar sa .

Lokacin da GTK ta ziyarci majami,ar Lokacin da wakilin mu na kudanci ya  ziyarci majami,ar jiya  da sanyin safiya an inske gwamman mutane da suka taru suna kallon yadda wasu fusatattun matasa suka har zuka suka rika rusa ginin majami,ar wasu daga cikin kayayyakin majami,ar kuma aka kona su Wakilin mu ya ruwaito wasu jama,a da suka fusata suka rusa ginin cocin sun rika zakulo kasusuwa da sauran sassan jikin dan Adam a baraguzan ginin da kunan cocin. amis da sanyin safiya an inske gwamman mutane da suka taru suna kallon yadda wasu fusatattun matasa suka har zuka suka rika rusa ginin majami,ar wasu daga cikin kayayyakin majami,ar kuma aka kona su Wakilin mu ya ruwaito wasu jama,a da suka fusata suka rusa ginin cocin sun rika zakulo kasusuwa da sauran sassan jikin dan Adam a baraguzan ginin da kunan cocin.

Ana cikin wannan hali ne wani mazaunin unguwar da ya  zanta da wakilinmu ya bukaci a sakaya sunan sa yace “a na cikin wannan yanayi  sai wasu daga cikin mutanen unguwa suka ga daya daga cikin wadanda faston ya aiko suka sato wata karamar yarinya a unguwar yazo wurin suka yi  kukan kura suka kama shi suka mika shi ga ‘yan san sanda.,su kuma suka tafi da shi gidan Fasto, yana ganin su yace ya zakazo min da wadan nan mutane bayan munyi jinga daku na biyaku kudin ku”inji majisu y ace ya za ka zo min da wadannan mutane bayan mun yi jinga daku na biya ku kudin ku” inji majiyar

Irene Ugbo, mai magana da yayun rundunar ‘yan sandan Kuros Riba ta sanar da wakilinmu faston shida wasu mutum shida na tsare a rundunar su suna bincike.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here