RUNDUNAR SOJIN NAJERIYA SUN YI MUSAYAR WUTA A GIDAN NNAMDI KANU

0
729
Daga Usman Nasidi
RAHOTANNI na nuna cewa rundunar sojin Najeriya sun kai hari gidan shugaban kungiyar masu yakin neman yancin Biafra, Nnamdi Kanu da ke garin Umahia, babban birinin jihar Abiya.
Wannan rahoto na kunshe ne cikin wata jawabin da lauyan Kanu, Ifeanyi Ejiofor, ya saki a ranar Lahadi, 10 ga watan Satumba 2017.
Yanzu-yanzu, Rundunar sojin Najeriya sun yi musayar wuta a gidan Nnamdi Kanu (hoto, bidiyo)
An ce sojin sun yi harbe-harben bindiga sama inda \’yan gidan Nnamdi Kanu biyar
Lauyan ya ce: \”Ko shakka babu cewa turo rundunar soji yankin kudu maso gabas wani yunkurin hallaka Nnamdi Kanu ne.
Duniya su sani cewa duk abin da ya faru da Kanu sai an tuhumci babban hafsan sojin kasa, Buratai da shugaba Muhammadu Buhari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here