Labari Cikin Hotuna

0
800

 

Hotunan daurin auren ‘ya\’yan shugaban majalisar malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’a Wa’ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, da aka daura a gidansa da ke garin Jos, a ranar Juma’ar da ta gabata.
A wannan hoto ana iya ganin Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong da takwaransa na Jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal a wajen daurin auren.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here