Nan kuma mahaifin amaren ne, kuma shugaban majalisar malamai ta JIBWIS na kasa, Sheikh Sani Yahya Jingir tare da mai martaba sarkin Kanam, Alhaji Babangida Mu\’azu a lokacin daurin aure. Mu a nan jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo a madadin kamanin na NNN da MD Malam Tukur Abdurrahaman, muna addu\’a Allah ya ba su zaman lafiya da karuwar arziki na dukiya da zuri\’a da za su amfani addinin Musulunci, amin. Daga Edita Online.