EFCC Ta Kama Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya

0
716
 Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna
RAHOTANNI daga babban birnin tarayya Abuja na bayanin cewa jami an hukumar yaki da masu yi wa tattalin kasa zagon kasa EFCC ta kame tare da tsare tsohon sakataren gwamnatin tarayya Mista Anyim Pius Anyim bisa zargin da ake yi masa kan kudi Naira Biliyan 18 da digo uku.
Bayanan dai sun ce kudi ne da aka ware domin ginin babban gari a birnin tarayya Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here