GTK Na Kira Ga Al\’umma A Sanya Dan Uwa Abubakar Jidda Usman Cikin Addu\’a

0
795

Mustapha Imrana Abdullahi Daga Kaduna

Wannan hoton dan jarida Abubakar Jidda Usman shugaban sashen labarai da al\’amuran yau da kullum na rediyon Freedom da ke Kaduna da mahara suka kai masa hari a cikin gidansa da ke unguwar Kwaru, Badarawa Kaduna.

A yanzu haka nan yana kwance ne a gadon asibiti na Garkuwa a Kaduna inda yake karbar magani.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here