Ga Hoton Gwamna Almakura Nan Yana Gargadi Ga Dan Achaba Da Ya Yi Mugun Lodi  

0
693
Mustapha Imrana Abdullahi

A wannan hoton za a iya ganin Gwamnan Jihar Nasarawa Alhaji Umar Almakura ya tsaya lokacin da ya hadu da wani Dan achaba da ya yi lodin yara \’yan makaranta.
Nan take Gwamnan ya bayar da motarsa ya ce a kai yaran gida shi kuma Dan achabar ya yi masa gargadin kada ya kara daukar yaran jama\’a yana zuba su a kan Babur kamar kayan lodi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here