Allah Ya Gafarta Masu Ya Karbi Shahadarsu

0
889

Wannan hoton marigayi Alhaji Adamu Yusuf kenan wanda gobara ta yi sanadiyyar rasuwarsa shi da mai dakinsa da \’ya\’yansu uku. Allah ya jikansu da rahama, amin,

Isa Ahmed ne ya aiko mana da hotunan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here