Daga Zubair A Sada Editan GTK
WEB Master da aka fi sanin sunansa a fagen aikinsa na kwamfuta a ofishinsa mai suna Duniyar Computer, ya sha wahala matuka kafin ya gyara mana wannan site din na GTK. Daukacin ma\’aikatan jaridar da suka hada da Rabo Haladu da Usman Nasidi da Isah Abdullahi da Jabiru Hassan Kano da dan mutan Yobe, Muhammad Chinade da Imrana Abdullahi, duk suna yi maka addu\’ar fatar alheri. Mun gode matuka Allah ya bar zumunci.