YADDA DAURIN AUREN DAN GWAMNAN OYO IDRIS AJIMOBI DA FATIMA GANDUJE YA GUDANA CIKIN HOTUNA

0
737
Gwamna Ganduje Na Jihar Kano
JABIRU A HASSAN, Daga Kano.
A ranar Asabar, 3 ga wannan wata ne aka gudanar da daurin auren dan Gwamnan Jihar Oyo Idris Ajimobi da amaryarsa Fatima Ganduje a babban  masallacin kofar fadar sarkin kano inda shugaban kasa Muhammadu Buhari da jagoran jam\’iyyar APC Bola Tinubu  da shugaban majalisar  dattawa Bukola Saraki da gwamnoni 22 da ministoci da sarakuna 11 har ma da hamshakin dan kasuwar nan Aliko Dangote.
Shugaban kasa Buhari shine ya kasance waliyyin ango yayn da Bola Tinubu ya kasance waliyyin ango bisa jagorancin maimartaba sarkin kano Malam Muhammadu Sanusi na II, ga kuma yadda daurin auren ya gudana cikin hotuna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here