Mulkin Gwamna Aminu Tambuwal na tallafa wa rayukan al\'umma baki daya
Muna godiya sosai da kuka sanar da mu kuka jawo hankulanmu kan TrackNG. Na ba Daraktan Kiwon Lafiya da ya ziyarci wannan karamar asibiti PHC ta al’ummar Kaffe kuma ya kawo mani rahotonsa cikin hanzari