Ya Amince Da Nadin Mai Tsawatarwa Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato

0
726
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Na Jihar Sakkwato dan takarar shugaban kasa a jam\'iyyar PDP

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya amince da nadin Alhaji Umar Dodo a matsayin mai tsawatarwa a Majalisar Dokokin jihar. Nadin nasa ya hau mizanin dokar da ta kafa Gidan Gwamnati da hukumar gudanarwar majalisar dokokin Jihar Sakkwato. #TambuwalAtWork

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here