Yadda Barayi Suka Yi Min Tsirara A Kasuwa – \’Yar Sanda

0
820

 

Rabo Haladu Daga Kaduna

WATA DPO din \’yan sanda a Abuja ta bayyana yadda wasu barayi suka galabaitar da ita da sauran \’yan sanda yayin da suka je kama kayan sata. Ko hakan ya sa ta karaya?

CSP Nana Bature Garba ta ce an gargade ta cewa kar ta sake ta shiga kasuwar Panteka da ke unguwar Mpape a Abuja, saboda hadarin da za ta iya fuskanta daga barayin zaune.

Ta ce barayin sun galabaitar da su, amma daga baya ta cimma burinta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here