Wutar Lantarki Ya Yi Sanadinayar Mutuwar Wani Ma\’aikaci A Kalaba

0
555

 

Musa Kutama a kalaba

IGIYAR wutar lantarki dake rarraba wuta zuwa sauran wuraren bayar da wuta tayi sanadiyar mayar da wuta da aka yanke a harabar jami,ar kalaba ranar litinin inda sanadin mutuwar wani ma\’aikaci.

Wakilin mu ya samu labarin cewa shi mamacin da wutar lantarki ta kashe mai suna Macheal Enang Edu ya na aiki da hukumar PHEDC ne.

Wani mutumin da hatsarin ya faru yana kusa da wurin mai suna Edet Ekpenyong, ya shaidawa wakilin mu cewa macheal edu ya gamu da ajalin sa ne akokarin hada wutar lantarki data katse alhali shi da wasu.

Ma\’aikatan hukumar Samar da wutar lantarki ta kasa suka gama aikin yanke wutar wadanda basu biya ba a harabar jami\’ar bayan sun tafi ne sai shi kumaya haukan turken wutar yana kokarin mayar da wayar ce sai aka dawo da wutar ta kamashi ya kuma makale.jikin turken.

Wakilin mu ya tuntubi dokta Joe ekpang shugaban sashen yada labarai na makarantar domin jin tabaki sa game da matsalar sai yace tabbas hakan ya faru inda.

Macheal Enang Edu ya fito ne daga kauyen Antani -Adadama karamar Abu jahar kuros riba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here