Jami’ar Tarayya Ta Dutse Ta Yaye Dalibai 1000

0
450
Rabo Haladu Daga Kaduna

JAMI’AR tarayya ta Jigawa wace ke garin Dutse kuma ke cikin jerin Jami’o’I 9 da gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa a shekara ta 2011, ta yaye dalibai sama da 900 wadanda ke nazari a fannonin ilimi daban-daban a matakin digiri na daya da na biyu.

A bukin yaye daliban Jami’ar karo na biyar wanda akayi a ranar Asabar din da ta gabata, jami’ar ta yaye dalibai 786, daga cikin su, dalibai 52 sun sami digiri mai daraja ta daya.

Ko da yake, har yanzu ba a tantance asibitin da daliban jami’ar da suka nazarci aikin likita zasu yi amfani da shi wajen koyon aikin likita a aikace ba, a cewar shugabar jami’ar Farfesa Fatima Batul Mukhtar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here