Injiniyoyin Safiyo Sun Kai Ziyarar Karfafa Dangantaka

0
513
Mustapha Imrana Abdullahi
A kokarin ganin aikin ciyar da Jihar Kaduna gaba ya sa injiniyoyi masu aikin Safiyo sula kaiwa kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin gidaje da bunkasa birane ta Jihar Kaduna uwargida Fausat A. Ibikunle fnia, domin kara karfafa dangantakar aiki.

Kamar yadda za ku iya gani a wannan hoton kwamishiniyar tare da babban sakataren ma’aikatar Habiba A. Shekarau, sai Daraktan kudi da mulki Tajuddeen Muhammad Abdullahi, Daraktan Gine-gine Abeku D. Mamman, sun karbi bakuncin cibiyar kula da harkokin injiniyoyin safiyo reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Injiniya Ibrahim Kukasheka da suka kai ziyara ma’aikatar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here